JAWABIN WAKILIN WAZIRIN ADAMAWA, AMBASSADOR YAHYA KWANDE A LAUNCHING NA FORTUNE UNIVERSITY, JIBWIS NHQTRS JOS A GARIN MAGAMA GUMAU TORO LGA, BAUCHI STATE
Ya fara Jawabi da cewa Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh. Sannan yace he will preferred to stand on the existing protocol.
Shima ya hauro da tawagarshi Kuma yace ya fara rayuwar shi a Toro tun 1946.
Ya Bada tarihin cewa an kafa Izala Nhqtr Jos Yana tsaye. sannan ya Kara da cewa yazo ya WAKILCI Wazirin Adamawa Alh Atiku Abubakar.
Ya Kara da cewa Alh Atiku Abubakar masoyin Izala ne Kuma yace a gaida Jama'a Kuma yace ayiwa Izala barka.
Yayi addu'o'in alhairi ga Izala Nhqtr Jos tare da fatan Allah yasa a Sami gagarumin nasara.
Ya Bada tarihin kafuwar Jibwis Nhqtrs Jos tare da nuna irin gwagwarmayan da sheikh Sheikh Isma'il Idris bin Zakariyya yayi don ganin Izala Nhqtr Jos ta kafu.
Ya Fadi alhairin Atiku Wazirin Adamawa Kuma sai ya anbaci cewa Atiku Abubakar Yana Farin ciki Kuma don cigaban ilimi ya Bada #100 Million (Lakadan ba Ajalan ba)
Zaku iya sauki Application na a google play
👇👇👇