JAWABIN HONOURABLE YUSUF GAGDI
Yace shi cikekken Dan Izala ne Kuma iyayen Shi Yan Izala ne.
Yace amadadin mahaifin shi zai kewaye Fadin Jami'ar Kan bill of quantity da aka bashi Wanda zai kama 75 million Kuma ya Bada 50 million saura 24 million Kuma ya Bada wannan ne don mahaifinshi.
Zaku iya sauki Application na a google play
👇👇👇