11/6/1444H, 4/1/2023M,
FUND RAISING FOR COMMENCEMENT OF BUILDING OF THE PROPOSED FORTUNE UNIVERSITY, MAGAMA GARI, TORO LGA BAUCHI STATE,
JAMA"ATUL IZALAYUL BIDI"AH WA"IKAMATUS SINNAH NHQ JOS ,
[ Founded by Ash-Shaikh Isma'ila Idris ]
Nat. Hqtrs Jos Nigeri
Tana farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Musulmai zuwa Wajan Gagarumin Lancin dan Cigaba da ginin Jami"a mai Suna ( FORTUNE UNIVERSITY) a Magama Gari, Toro L.g.c.Bauchi ,
DATE: ASABAR 15/6/1444H, 7/1/2023M,
VENUE : a cikin filin Jami"ar a Magama gari a karamar hukumar Toro Jahar Bauchi,
TIME: 10:00 am goma na safe In Sha Allahu,
Allah yabada Ikon zuwa Amen Sanarwa daga Sakataren Yada Labarai na kasa Hon. Ahmad Ashiru,