Muna Amfani da wannan dama ta kafar Wannan Application domin taya Babban yaya kuma akramakallahu Alkali Shari'a Karkashin Gomnatin Jihar Bauchi Kuma Sakatare kwamitin Matasa na Jihar Bauchi Ustaz Abdurrahman Hassan Sabo da samu Karin Matsayin nazama National organising Secretary na Rundunar Agaji na kasa da kasa JIBWIS NAT HQTZS JOS muna masa fatan Allah Kara wa rayuwarsa albarka, Allah karkabarshi da dibararsa Allah ta'alah yarika masa yabashi ikon yin adalci da hidimtawa addininsa.Ameeeeeeen S Ameeeeeeeeeeen.
Saad Ukasha