Alhamdulillah... Jihar Bauchi ta samu sabon gwarzon shekara karo na biyar, bayan daukan shekaru masu yawa, rabonmu da wannan kujera tun 2008, munyi ta samun na 2 kusan sau 3 bayan nan, sai bana Allah ya nuna mana sabon gwarzo.. Allah muna maka godiya bisa ni'ima da kayi mana...🤲🏼
Masha Allah
ReplyDeleteThanks
DeleteMasha Allah
ReplyDelete