WATCH HERE
👇👇👇
BUDE MUSABAKA ALQUR'ANI MAI GIRMA JIGO NA 26 DAMATURU 1444AH/2022CE
Kai tsaye daga Yobe Islamic Centre dake cikin garin Damaturu, inda ake bukin bude gasar karatun Alqur'ani mai girma jigo na 26, Karkashin kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'ah Waikamatis Sunnah mai shelkwata a garin Jos.
Allah Ya bada gagarumar nasara