DAN'UWA YI KOKARI KAMORI GWAGGWABAR RIBAR DAKE CIKIN WANNAN HANNUN JARI MAI CIKE DA RIBA MAI TARIN YAWA.
JAMA'ATU IZALATUL BID'AH WA'IKAMATUS SUNNAH
Founded By Asheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Nhq Jos Nigeria Bade local Government Branch, Yobe State.
Launching/Appeal Found of: N899,982,459.
Wannan kungiya Mai suna Asama tana bada muhimmiyar sanarwa dangane da gidauniyar Neman taimako na kudi Naira Million dari takwas da casa'in da tara da dubu dari tara da tamanin da biyu da Dari hudu da hamsin da tara N899,982,459.
Wanda za'ayi amfani dashi wajen Samar da ginin makaranta Kamar haka:
-makarantar Nursing.
-makarantar kwana ta Higher Islamic & Technical school.
-Gidan marayu da sauransu.
Wannan aikin za'a gudanar dashi ne a katafarin filinmu da masallacinmu Dake hanyar yusufari.
Domin Karin bayani zaku iya tuntubar Wannan lambobin waya Kamar haka:
08036565382,08035115690,07067110019.
Ga Mai bukatar bada tallafawa ga Acct.Number 0149409026
Acc name; Gashua school for Higher Islamic studies.
Bank name; Union Bank.
Allah yabamu ikon taimakawa Amen Thumma Amen.