Innalillahi Wa'innal Ilaihi Raju'un
Cikin Alhini Da Jimami nake sanar muku rasuwar Sheik Umar Hassan Imam Rimi College Kaduna.
Malam Ya Kwana Biyu yana jinya, wanda yau Allah ya amshi ransa a nan asibitin Garkuwa Hospital dake Unhuwar Sarki Musulmi Kaduna.
Janaza Zuwa Anjima Karfe 5:30 In Sha Allah a masallacin Rimi College dake kusa da Kaduna State University Unguwar Rimi Kaduna
Allah Yajikansa Ya Gafarta Masa Yayi Mas Rahama Yasa Aljannah makoma gareshi damu baki daya.
Allah Ka Mana Baiwar Cikawa Da Imani