ZIYARAR SANATO Dr. RABI'U MUSA KWANKWASO JIHAR PILATO TARE DA HALARTAN SALLAR JUMA'A A MASALLACIN JUMA'A NA YAN TAYA, JOS
A Yau Juma'a 30th Satumba,2022 Dan takaran kujeran Shugaban kasa a zabe Mai zuwa na Jam'iyyar NNPP Dr Rabi'u Musa kwankwaso ya kawo ziyarar aiki garin Jos.
Isowar shi ke da wuya ya zarce Masallacin Juma'a na Jibwis Nhqtrs Jos dake Yan Yaya inda ya tarar da Shugaban Majalisar Mallamai na Kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir Yana gabatar da Nasiha kafin zuwan Imam.
Sheikh daga karshe ya janyo hankulan Yan siyasa wajen cika alkawura da Kuma tausayawa talakawa.
Rahoto: Ibrahim Maina Muhammad
(Shugaban kwamitin Internet
Media, Jihar Pilato)
Allah yataima ki sumallam
ReplyDelete