Taron Wata Wata na yan agajin karamar hukumar jos ta Arewa Karkashin Jagorancin Hamza Muhammad Sani a Unguwar Rimi detachment
Taron yayi albarka kwarai da gaske,ya sami halartar manyan shugabannimmu da Hafizammu ciki Harda Shugaban majalisar Gudanarwa ta kasa Ash-Sheikh Abdunnasir Abdulmuhyi
Muna Rokon Allah ya kara mana hadinkai na gaskiya