Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa na Kungiyar JIBWIS NHQ JOS.ASHEIKH MUHAMMAD SANI YAHAYA JINGRE.Ya gabatar wa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Alhaji Abubakar Atiku ,kuma Dan Takarar Shugaban Kasa .
TA'AZIYYAH NA RASHIN DAYA DAGA CIKIN MAKUSANTAN SHI ,WANDA ALLAH YA MISHI CIKAWA A MAKON DA YA GABATA.
Muna Addu'ah Allah yajiqan shi da Rahama.
JIBWIS RADIO NHQ JOS
UKASHA KOKO ABU SHURAIM