SHIN KO KASAN WANE WANNAN BAWAN ALLAH???
SHIN MUTANEN NEJA DA RUNDUNAR AGAJI NA KASA BAKI DAYA NA SAURAN MUTANEN DUNIYA ZASU MANTA DA WANNAN BAWAN ALLAH???
WANNAN SHINE MARIGAYI ALH HASSAN BIN MA’AUF KUMA NATIONAL SENIOR GROUP LEADER
YA RASU BAYAN RASHIN LAFIYA DA YAYI
MUNA MASA ADDUA ALLAH YAJI KANSA DA RAHAMA YA KAI HASKE KABARIN SA
AMEEN
WANI IRIN ADDUA ZAKA YI MASA????
KAJE KAYI COMMENTS A KASA
👇👇👇