A yammacin Yau ne Asheikh Muhammad Sani Yahaya Jingre Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa na JIBWIS NHQ JOS ,Ya karbi Baquncin Shugaban Rundunar STF a headquarter Kungiyar dake Jihar plateau Jos.
Kuma wanan ziyarace don ya gabatar da kanshi ga Asheikh tare kuma da neman Sheikh din ya mishi addu'ah kan aikin da aka dora mishi na jagoranci, a karshe Sheikh ya mishi addu'ah tare da nasiha ,muna addu'ah Allah ya sakawa sheikh d Alkhair ,shi kuma Allah ya mai dashi lafiya.Ameen..
JIMC MINNA:BOSSO NHQ JOS
UKASHA KOKO ABU SHURAIM