LIVE UPDATE DAGA MASALLACIN FLYOVER
16/02/1444AH 12/09/2022
CIGABADA TAFSIRIN AL QUR'ANI MAI GIRMA WANDA SHUGABAN MAJALISAR MALLAMAI NA JAHAR NIGER YAKE GABATARDA SHEIKH ABUBAKAR ABU SUMAYYA USMAN TAREDA ALARAMMA MUHAMMAD MUKHTAR IBRAHIM KARKASHIN JIBWIS NHQR JOS DAFATAN ALLAH YABAMA MALLAM NASARA.