ALHAMDULILLAH
A YAU NE AKA GABATAR DA TARON SHUGABANNI DANA KOWA DA KOWA KARKASHIN JAGORANCIN SHEIKH ABUBAKAR ABU SUMAYYA (SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA) WANDA WANNAN TARON YA GUDANA MASALLACIN MARIGAYI MALAM LADAN MINNA NIGER STATE.
JIMC MINNA:BOSSO NHQ JOS
UKASHA KOKO ABU SHURAIM