MAKARANTUN DA SHEIK JINGIR YAKE JAGORANTA A FADIN NIGERIA DA WAJE
JIMILLAN MAKARANTUN MAKARANTU QUNQIYAR JAMA'ATU IZALATIL BID'AH WA'IKATIS SUNNAH NHQ JOS, KAFAWAR MARIGAYI ASH SHIEKH ISMA'IL IDRIS ZAKARIYYA JOS
d) YAWAN MAKARANTUNMU DA DALIBAI
I. Yawan marantunmu na Malia'us sunnah
a) GUDA = 4764
b) DALIBAI = 4,696,186
2. Yawan makarantunmu na asasul islam
a. GUDA = 387
b. Dalibai = 1,747,390
3. Yawan makarantunmu na asabar da
lahadi sashen yara
a. GUDA 203
b. Dalibai 11,406
4. Yawan makarantunmu na asabar da
lahadi sashen manya
a. GUDA = 221
b. Dalibai = 11,406
5. Yawan makarantunmu na mu'assasah
Tahfizul Qur'an
a. Guda = 344
b. Dalibai = 117,500
6. Yawan makarantunmu na secondary
a. GUDA = 64
b. Dalibai = 129,964
8. Yawan makarantunmu na Higher
Islamic studies
a. GUDA = 73
b. Dalibai = 81,084
9. Yawan makarantunmu na sashen
Diploma, NCE wanda mukayi nasarar bude
su a jos national headquarters, Bauchi,
Potiskum, Gombe, Kebbi, jama'are, Lafiya,
Gumau da kebbi.
a. Guda = 10
b. Dalibai = 7,601
10. Makarantunmu ta horar da Alkalan
musabakar Al-kur'ani, Limamai ladanai, Dalibai, da shugabannin malamai, gudanarwa da agaji guda daya a headquarters wannan kungiya ta kasa jos mai yawan Dalibai guda 156.
JIMILLAR MAKARANTUNMU DA DALIBANMU
a) Makarantu = 6,061
b) Dalibai. = 6,865,077
e) Mun yi nasarar gudanar da gasar
karatun AL-Qur'ani mai girma jiko na
ashirin (20) a cikin garin jos jihar Plato, a
mataki na KASA inda yan takara (109)
daga jihohi (18) suka sami shiga wannan
gasa.
f) Munyi nasarar gudanar da taron karawa
juna sani na () a matakin kasa (seminar)
in jihohi (29)
da kuma makobtanmu Niger
Republic da Benin suka sami halarta. Inda
wannann jihohi suka turo mutane (883)
don wannan aiki.
g) Mun yi nasarar kafa cibiyar Zakka da
wakafi tun daga rassa har zuwa kasa baki
daya. Wannan cibiyar an kafata ne don
WA'AZI akan muhimmancin Zakka, karbo
Zakka a hannun mawadata, rabata ga
wannanda shariar musulunci ta bayyana
da tsoratarwa kan hadarin rashin fidda ita
a m
JIBWIS RADIO ONLINE
UKASHA KOKO ABU SHURAIM