IYAYE A FAƊAKA!
Iyaye suna kulle ƙofofin gidajensu musamman da dare domin ƙoƙarin kare iyalinsu daga cutarwa wanda yin haka abu ne mai kyau amma sun manta akwai wasu ƙofofi a buɗe wanda ake shiga wurin ƴaƴansu da iyalansu ba tare da sun sani ba, wato KAFAFEN SADA ZUMUNTA (social media).
Yana da kyau magidanta su rinƙa bibiyan abun da ƴaƴansu da iyalansu suke aikatawa a wannan kafa.
Allah ya sa mu dace.
JIBWIS RADIO ONLINE
UKASHA KOKO ABU SHURAIM