INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN
ALLAH YAYI WA DIYAR SHUGABAN GUDANARWA NA JAHAR NEJA (ALH.HARUNA MUSA)RASUWA A YAU ALHAMIS SANADIYAR HAIHUWA.
ZA’AYI JANA’IZAR TA GOBE JUMMA’AH DA MISALIN KARFE 10:00AM A KOFAR GIDAN SHUGABA DAKE DUTSEN KURAN GWARI
Muna rokon Allah Ya gafarta Mara, Ya kyautata makwancin ta, Ya sanya Al-jannar firdausi ta zamto makoma a gareta
JIMC MINNA:BOSSO NHQ JOS
UKASHA KOKO ABU SHURAIM