SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!
Assalamu alaikum Warahmatu Allahi Wabarkatuhu.
Sheikh Abubakar Abu Sumayya ,
Alhaji Haruna Musa, da
Muhammad Abu Muhammad ,
A madadin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'ikamati Sunnah, mai shelkwata a garin Jos rashen Jahar Neja, na farin cikin sanar da dukkanin Shugabanni na Jaha dana kananan hukumomi, Bakin Daya Musamman wannan
👇👇👇👇
Majalisar Malamai,
Majalisar Gudanarwa,
Majalisar Agaji,
Kwamitin kula da Masallatai,
Kwamitin wa'azin Matasa,
Kwamitin musabaka da semina,
Kwamitin social media,
Kwamitin Likitoci (JIBHAN),
Kwamitotin Tafsiri,
Iyayen Kungiya
Da Sauran Wanda Abun ya Shad’s
Zuwa Gurin taron Meeting wanda zai gudana kamar haka:
Ranar: JUMMA’AH 22/09/2022
Lokaci: 08:30PM
Wuri: MASALLACIN MARIGAYI MALLAM LADAN MINNA NIGER STATE
Insha Allahu.
Da fatan Allah ya bada ikon Zuwa
Amin
Sanarwa
UKASHA KOKO ABU SHURAIM
CHAIRMAN
JIMC MINNA/BOSSO NHQ JOS