PHOTOS SPEAK
WEEKLY PREACHING @ DUTSEN KURAN HAUSA
ALHAMDULILLAH
A YAU NE MAJALISAR MALAMAI NA MINNA DIVISION NIGER STATE TA GUDANAR DA WAAZIN WANDA TA SABA GABATARWA DUK BAYAN SATI BIYU KARKASHIN JAGORANCIN USTAZ SANI AHMAD GULBIN SUNNAH WANDA WAAZIN YA GUDANA MASALLACIN DUTSEN KURAN HAUSA MINNA NIGER STATE.
ISMAEEL ABUBAKAR
ASSISTANT PUBLICITY SECRETARY
JIBWIS MINNA/BOSSO NHQ JOS