Alhamdulillah.
A yau ne Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa ,Asheikh Muhammad Sani Yahaya Jingre ,ya karbi Bakuncin Shugaban Malamai na Jihar Niger da tawagar Shi a "Headquater" Kingigayar dake garin Jos.
Kuma wanan ziyara ce Don yiwa Sheikh Bangajiya na dawo warshi daga Aikin Ummra,da kuma Wasu muhimman Aiyuka dasu suka gabatar.
muna addu'ah Allah ya maida su gida lafiya.
#Jibwisradioonline
UKASHA KOKO ABU SHURAIM