Photos From Gombe State 17/09/2022
Masha Allahu Asafiyar Yau
Fadilatu Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir (Shugaban majalisar malamai na kasa da kasa jibwis nhq jos) Ya ziyarci Alh. Musa Yola Daya Daga Cikin Dattawan Kungiyar Anan Cikin Jihar Gombe
Allah Yabada Ladan Ziyara Amin Summa Amin 🤲