HOTUNA DAGA TARON MAJALISAR ZANTARWA DA WA’AZI JIBWIS GOMBE STATE NHQ JOS NIGERIA.
Majalisar kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah National Headquarters Jos Nigeria Karkashin Jagorancin.
Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Gombe State National Heatquater Jos Nigeria
(Drector Jibwis Gombe State Directorate Of Education) Ash Sheikh Hamza Adamu Abdulhameed.
Shugaban Gudanarwa Jibwis Gombe State Alh Ibrahim Baba Mai Akuya.
Shugaban Majalisar Agaji Jihar Gombe State
Alh Hassan Abdullahi Dandoriya.
Reshen Jihar Gombe Na Gabatar Da Gagarunmin Mitin Da Wa’azi Na Jihar Gombe.
Wadda Ya hada Majalisan Mallamai, Majalisan Gudanarwa,Majalisan Agaji, Na Jiha,Local Government,Development Area,Unguwan ni Na Fadin Jihar Gombe .
Gari: Reme, Balanga L.G.A, Gombe State
Wurin Taro : Babban Masallacin Jumma'a Izalah Na Dake Reme, Balanga L.G.A,
Sanarwa
Alh Hammam Hamza Adamu