JIBWIS NHQ JOS BAUCHI STATE,BAUCHI LGA BRANCH
Tana Farincikin Gayyatar Yan'uwa Musulmai Zuwa Wajen Gidauniyar Naiman Taimako Don Sabunta Makarantan School For High Islamic Studies Bakaro Bauchi Dakuma Samar Da Mota Don Samun Sauki Wajen Zirga Zirga Ma Hukumar Makaranta
Wanna Gidauniya Zai Gudana Ne Kamar Haka Insha Allah
Rana...24th September 2022
Lokacin...10:00 am
Wuri...Late Alh Bukar Ntc School For High Islamic studies Bakaro Bauchi.
Allah Yabada Ikkon Halattah
Sanarwa Daga
Kwamitin Shirye Shirye
JIBWIS RADIO ONLINE
ISMAEEL ABUBAKAR