INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN
Munyi rashin Alaramma makaranci Alqur'ani Mai Girma Alaramma Abubakar Mahmud Maiha, wanda ya rasu a sakamakon hatsarin mota, inda aka gabatar da janaizarshi yau a garin Mubi
Muna rokon Allah Ya gafarta mishi, Ya kyautata makwancin shi, Ya sanya Al-jannar firdausi ta zamto makoma a gareshi
Allah Ya bamu hakuri da juriyar rashin shi.
✍️
Abubakar AS-Siddiq Bin Mustapha
Asst state org sec JIMC Adamawa.
ALLAH yajikanshi ya gafartamishi
ReplyDelete