A madadin komitin ma,aikatan kiwon lafiya na Jibwis NHQ jos (JIBHAN) Muna farin cikin gayyatar daukacin al'umar musulmi musamman ma,aikatan kiwon lafiya, zuwa wurin gagarumin taron bita na kasa da kasa Wanda zai gudana kamar haka :
Rana : 1-2/10/22
Gari : Gombe
Da fatar Allah Ya bada ikon zuwa
JIBWIS RADIO ONLINE
UKASHA KOKO ABU SHURAIM