Copied
Sheik Yayi Wannan Bayani A Hudubarsa Ta Ranar Jumu'a 14-01-1444 Hijiriyya wanda yayi dai dai da 12-08-2022 Miladiyya.
Sheik Yace A Cikin bayanin da yayi akan Minista Na Ma'aikatar Ilimi Adamu Adamu wani masanin harkar ya kirasa ya masa gyara akan kurakuran dake cikin tashi fahimtar wanda ya sanyashi janye waccan fahimta tasa ta farko tare da kira ga shugaban kasa da ya daure ya sauke nauyin da Allah ya dora masa na daidaitawa tsakanin ASUU da Gwamnati.
Allah Ka Yafe Mana Ka Doramu Akan Dai Dai Kuma ya Bamu Ikon fadin gaskiya komin tacin ta.
Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka
JIBWIS RADIO ONLINE
UKASHA KOKO ABU SHURAIM