Alhamdulillah....
Live update from Minna,
Cibaga da karatun littafin RISALA daga bakin USTAZ AMB. (DR.) JIBRILA ABDALLAH MINNA mataimakin shugaban majalisar malamai na jahar neja na biyu daga masallacin gidan marigayi Malam Ladan. Muna addu'ah Allah yabaiwa Malam nasara cikin wannan aiki.