LIVE UPDATE FROM MINNA
RAMADAN TAFSIR DAY 03
03/09/1443 04/04/2022
CIGABADA DA TAFSIRIN AL QUR'ANI MAI GIRMA
WANDA USTAZ ABDULRAHMAN ISAH JEGA
(SHUGABAN MAJALISAR MALLAMAI TA JAHAR KEBBI
YAKE GABATARWA TAREDA ALARAMMA NAZIR ABDULLAH
KARKASHIN JIBWIS NHQR JOS NIGER STATE DAFATAN ALLAH YABAMA MALLAM NASARA.