ALHAMDULILLAH
RAMADAN TAFSEER.
MINNA 1443/2022 DAY 2.
TAFSIRIN KARATUN ALKURANIN MAI GIRMA NA WATAN RAMADANA WANDA ASH SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA TARE DA ALARAMMA HAFIZ NAZIRU ABDULLAHI SUKE GABATARWA ANAN KOFAR GIDAN MARIGAYI MALLAM LADAN MINNA NIGER STATE.
ALLAH YA MASU JAGORA.