ALHAMDULILLAH
LIVE UPDATE
MUHADARA KUNGIYAN JAMA'ATU IZALATIL BIDI'AH WAIKAMATIS SUNNAH
RESHEN MINNA DA BOSSO MUHADARAN MATASA MAITAKEN MUHIMMANCIN ILIMIN SHARI'A TARE DA SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA SHUGABAN MAJALISAN MALAMAI TA JAHAR KEBBI, A NAN KOFAN GIDAN MALAM LADAN.
ALLAH YA MASA JAGORA AMIN.