ALHAMDULILLAH.
LIVE UPDATE FROM MAITUMBI
KWAMITIN WA'AZIN MATASA NA BOSSO LOCAL GOVERNMENT
MUHADARA MAI TAKEN HARAMCIN HASSADA A MUSULUNCI WANDA USTAZ MUSTAPHA SALISU BAMALLI SHUGABAN KWAMITIN WAAZIN MATASA NA JAHAR KADUNA ZAI GABATAR.
ALLAH YA MASA JAGORA
AMIN