ALHAMDULILLAH.
LIVE UPDATE FROM MAITUMBI
KWAMITIN WA'AZIN MATASA NA BOSSO LOCAL GOVERNMENT
MUHADARA MAI TAKEN HARAMCIN HASSADA A MUSULUNCI WANDA USTAZ MUSTAPHA SALISU BAMALLI SHUGABAN KWAMITIN WAAZIN MATASA NA JAHAR KADUNA ZAI GABATAR.
ALLAH YA MASA JAGORA
AMIN
Kada ku manta ku yi subscribing na youtube channel namu, kuma ku yi sharin, comment da like don cigaba da samun videos makamantan wadannan.
Zaku iya sauke App namu ta Google play link