Wannan makaranta ta maljaus Sunnah chanchaga local government, Niger state
Tana farin cikin gayyatan Yan uwa da abokanan arziki da makarantu da Shuwagabannai da sauran alumma gurin waliman saukar alqurani na dalibanta da zata gabatar a ranar 3/8/1443AH ---------06/03/2022
Time 09-00am
Venue--chanchaga primary schools Minna Niger state
Kada ku manta ku yi subscribing na youtube channel namu, kuma ku yi sharin, comment da like don cigaba da samun videos makamantan wadannan.
Zaku iya sauke App namu ta Google play link