ALHAMDULILLAH
13-FEBUARY-2022
ZIYARAR AIKI WAYO (TOUR) ZUWA GARIN ZUMBA SHIRORO LOCAL GOVERNMENT,WANDA MAJALISAR ZARTASWA NA JAHAR NEJA KARKASHIN JAGORANCIN SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA MINNA SUKE KAN GABATARWA A WAYANSU KANANAN HUKUMOMIN DAKE JAHAR.