ALHAMDULILLAH.
(TOUR TAFA LOCAL GOVERNMENT)
ZIYARA ZUWA GURIN SHUGABAN TSARO NA FARIN KAYA WATO (NIGERIAN SECURITY AND CIVIL DEFENSE CORPS) TAFA DIVISION,SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT WANDA HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA TARE DA SAURAN YAN MAJALISAR SA SUKE GABATARWA A KANANAN HUKUMOMIN JAHAR.