ZIYARAN AIKI (TOUR) OFISHIN D P O SABON WUSE TAFA LOCAL GOVERNMENT NIGER STATE
byJibwis Minna Bosso-
0
ALHAMDULILLAH.
ZIYARA ZUWA GURIN DPO NA YAN SANDA (POLICE) TAFA DIVISION,SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT WANDA HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA TARE DA SAURAN YAN MAJALISAR SA SUKE GABATARWA A KANANAN HUKUMOMIN JAHAR.