ZIYARAN AIKI (TOUR) HAKIMIN SABON WUSE TAFA LOCAL GOVERNMENT NIGER STATE
byJibwis Minna Bosso-
0
ALHAMDULILLAH.
(TOUR TAFA LOCAL GOVERNMENT)
ZIYARA ZUWA GURIN HAKIMIN TAFA,SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT WANDA HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA TARE DA SAURAN YAN MAJALISAR SA SUKE GABATARWA A KANANAN HUKUMOMIN JAHAR.