LIVE UPDATE FROM SULEJA!!!
TOUR ZUWA SULEJA LOCAL GOVERNMENT.
ZIYARA ZUWA GURIN DPO NA YAN SANDA (POLICE) B, DIVISION SP MURTALA MUSTAPHA SULEJA LOCAL GOVERNMENT WANDA HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA TARE DA SAURAN YAN MAJALISAR SA SUKE GABATARWA A KANANAN HUKUMOMIN JAHAR.