ALHAMDULILLAH.
TOUR SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT.
ZIYARA KENAN ZUWA GARIN TAFA,SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT WANDA HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA YAKE GABATARWA A KANANAN HUKUMOMIN JAHAR,INDA SUKA GANA DA MAJALISAR MALAMAI DA GUDANARWA DA AGAJI NA WANNAN KARAMAR HUKUMAR DOMIN CIGABAN AIKI.