ALHAMDULILLAH.
TOUR SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT (TAFA)
ZIYARA ZUWA GURIN SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR SABON WUSE LOCAL GOVERNMENT WANDA HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA TARE DA SAURAN YAN MAJALISAR SA SUKE GABATARWA A KANANAN HUKUMOMIN JAHAR.