Hakika Dr. Idris sulaiman mataimakin Shugaban Majalisan Malamai na daya yayi Kira zuwa ga matasa akan su tashi tsaye sunima ilimin addini da sa'a yayi da Shugaban matasa na jahar kaduna wato Sheikh mustapha albamalli ya gabatarda nasiha a masallacin marigayi malam ladan JIBWIS HQ NIGER STATE