DAY 2 ZIYARA (TOUR) ZUWA MASALLACIN JUMA'A CHANZA SULEJA LOCAL GOVERNMENT
byJibwis Minna Bosso-
0
LIVE UPDATE FROM SULEJA!!!
TOUR ZUWA GARIN SULEJA LOCAL GOVERNMENT.
ZIYARA ZUWA MASALLACIN JUMA'A NA CHAZA WANDA SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR NEJA TARE DA YAN MAJALISAR SA SUKA KAI DOMIN DUBA AIKI A KARAMAR HUKUMAR.