LIVE UPDATE FROM SULEJA!!!
(TOUR) ZIYARAN AIKI
SULEJA LOCAL GOVERNMENT
ZIYARA ZUWA MAKARANTAR ASASUL ISLAM MALLAKAR JIBWIS NHQ JOS SULEJA LOCAL GOVERNMENT,WANDA MAJALISAR ZARTASWA NA JAHAR NEJA KARKASHIN JAGORANCIN SHUGABAN MAJALISAR MALAMAI NA JAHAR HAFIZ ABUBAKAR ABU SUMAYYA MINNA.